Jump to content

Queen of Puddings

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Queen of Puddings
abinci
Kayan haɗisukari
Tarihi
AsaliBirtaniya

Sarauniyar Puddings kayan zaki ne na gargajiya na Birtaniya,wanda ya kunshi burodi, cakuda kwai mai kauri,wanda aka yada tare da jam kuma an rufe shi da meringue. Ana kiran irin wannan girke-girke Monmouth Pudding da Manchester Pudding.[1]

  1. ↑ "Queen of Pudding". Hospitalityinfocentre.co.uk. Archived from the original on 22 June 2012. Retrieved 5 May 2012.