BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, 'Amurka za ta ɗauki lokaci kafin sake ƙera manyan makaman da ta yi asara a yaƙin Iran'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, Juma'a 01/05/2026
Wane zaɓi ya rage wa ADC da PDP bayan hukuncin Kotun Ƙolin Najeriya?
Masanin shari'a ya ce asalin ƙarr ita ce wadda Nafiu Bala ya shigar, inda ya buƙaci kotu ta masa fassara ko David Mark da sauran waɗanda suka shiga jam'iyyar halastattun ƴan jam'iyya ne da kuma shugabancin su.
Yadda Fulani ke mutuwa a wani sansani da aka tsare su a jihar Kwara - Amnesty
Amnesty ta ce mutanen sun rasu ne sakamakon mummunan yanayi da wahalhalu da suke ciki.
Everton na son Delap, ƙila Salah ya tafi Turkiyya maimakon Saudiyya
Dan gaban Liverpool Mo Salah, zai iya watsi da bukatar tafiya gasar Saudiyya a bazaran nan ya tafi Fenerbahce ta Turkiyya, yayin da Man United ke son El Hadji Malick Diouf, na West Ham.
Gudunmawa 8 da Iran ta bai wa duniya
A wannan maƙala, BBC mun yi duba kan rayuwar al'ummar daular Farisa wadda ita ce Iran a yau, kafin da kuma bayan zuwan addinin Musulunci, da kuma yadda al'adunta na tsawon lokaci suka taimakawa rayuwar yau da kullum.
Shin Rasha na son ganin an kawo ƙarshen rikicin Gabas ta Tsakiya?
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya gana da shugaban Rasha Vladimir Putin ranar Litinin a wayta ziyarar bazata.
Za mu kai wa Amurka zafafan hare-hare idan suka ƙara kai mana hari - IRGC
Wannan shafi ne da ke kawo muku irin wainar da ake toyawa a yaƙin da Amurka da Isra'ila ke yi a kan Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya na ranar 30/04/2026
Abin da hukuncin kotun ƙoli ke nufi ga David Mark da Kabiru Turaki
Kotun ƙoli ta yanke hukunce-hukunce guda biyu dangane da shari'o'in da ɓangarorin jam'iyyun hamayya na PDP da ADC suka shigar.
Mutumin da ya kai gawar ƴar'uwarsa banki don nuna shaidar ta mutu
Wani bidiyo da aka yi ta yaɗawa ya nuna mutumin ɗauke da ƙwarangal ɗin ƴar'uwarsa kan hanyar zuwa banki.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 1 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 1 Mayu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 1 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 30 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Waɗanne ƴan wasan Afirka ne za su haska a gasar cin Kofin Duniya?
A wannan maƙala, mun yi duba kan wasu ƴan wasan Afirka da za su fi haskawa a gasar a Amurka.
KAI TSAYE, Mainoo ya sabunta ƙwantiransa a Man United
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga Lahadi 26 ga watan Afirilu zuwa Juma'a 1 ga watan Mayun 2026.
'Abin da ya sa Perez ke neman Mourinho ya koma Real Madrid'
Ɗaya daga cikin waɗanda ake ambatawa za su iya maye gurbin Arbeloa akwai tsohon kocin ƙungiyar, Jose Mourinho, wanda yanzu haka yake horasa da ƙungiyar Benfica da ke Portugal.
Ƴan wasa 10 da za su haska a zagayen kusa da ƙarshe na Gasar Zakarun Turai
Mun kuma fara ne daga na 10 zuwa, wanda muke ganin ya fi kowa ƙoƙari a cikinsu a bana.
Man Utd na son Leao, Madrid na shirin sake dawo da Mourinho
Mai yuwuwa Man United ta karkata ga dan wasan gaba na gefe Rafael Leao, dan Portugal a bazara, inda AC Milan take a shirye a yi maganar musaya da ita ta karbi Rashford ko Ugarte, ita kuwa Benfica na shirin nemo wanda zai maye Kourinho wanda ake alakanta wa da Real Madrid.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Me ya sa Pakistan ta yanke shawarar buɗe wa Iran hanyar kasuwanci?
Sanarwar ɗaukar wannan mataki da gwamnatin Pakistan ta yi, ya zo a daidai lokacin da Iran ke fuskantar wahalhalu wajen shigar da kayaki cikin ƙasar daga wasu ƙasashe ko kuma sayar da kayanta saboda toshe hanyoyin ruwanta da Amurka ta yi.
Ko waɗanne dalilai ne suka haddasa rikici a PRP?
Jam'iyyar ta PRP ta yi gargaɗi game da take-taken wasu waɗanda ta kwatanta da ɓara-gurbi da ke neman yi mata kutse da rikita mata lissafi.
Ina mafita ga sojojin da ke mulki a Mali bayan boren 'yan bindiga?
Sojojin da suka yi juyin mulki sun zo ne da zimmar ƙarfafa harkokin tsaro, amma harin ƙarshen makon ya haifar da tambayoyi da dama.
Abin da ya sa ADC ke son a gaggauta yanke hukunci kan shugabancinta
Faisal Kabir mai magana ne da yawun ADC tsagin shugabancin David Mark ya ce sun je wajen babbar mai shari'ar ne domin suna buƙatar a kammala shari'ar a cikin lokaci.
Yadda ɗansanda ya harbe wani matashi a Najeriya
Hankalin ƴan Najeriya musamman matasa idan ya yi dubu ya tashi sakamakon ganin wani bidiyo da ke waɗari a shafukan soshiyal midiya inda ya nuna yadda wani matashi ke faman roƙon jami'an ƴansanda amma duk da haka suka harbe shi.
Wane giɓi ficewar UAE daga Opec za ta haifar?
Lamarin zai yi tasiri kaɗan kan toshe hanyoyin ruwa a yanzu, amma komai zai sauya komai daga baya.
Yadda wasu 'yan APC ke zargin gwamnoni da wawushe fom na takara
Yayin da jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta fara shirye-shiryen tunkarar zaben 2027, batun mallakar fom din takara na neman haifar da rudani a jam'iyyar.
Ƙalubalen da ke gaban APCn Kano bayan naɗin Sule Garo
Batun wanda zai zama mataimakin gwamnan ya ja hankali matuƙa, inda aka samu rabuwar kai, har ɓaraka ta kunno kai a tsakanin wasu jagororin jam'iyyar APC na jihar.
Dalilan ƙaruwar hare-haren ta'addanci a yankin Sahel
Hare-haren da ƙungiyar Jamaat Nusrat al-Islam wal-Muslimin (JNIM), wadda reshen ƙungiyar al-Qaeda ce ta kai a biranen ƙasar Mali a ƙarshen mako ya fito da irin barazanar tsaro da ƙasashen yankin Sahel ke fuskanta a fili.
Me zai rage a ƙarfin NATO idan Amurka ta fice daga kawancen?
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sha nanata rashin gamsuwarsa da ƙawayen Amurka na Turai a hirarrakin kafofin yaɗa labarai da sakonnin sada zumunta da ya yake wallafawa.
Ganduje ya mayar wa Abba Kabir martani
Lokacin da gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa Abdullahi Ganduje ba ya da ikon ''ba shi umarni'', mutane da dama sun yi mamaki.
Shugaban Mali ya gana da jami'an ƙasar Rasha
Wannan shafi ne da ke kawo muku irin wainar da ake toyawa a yaƙin da Amurka da Isra'ila ke yi a kan Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya na ranar 28/04/2026
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

































































